Hausa

From Wikiversity
2024-03-19

Welcome to Wikiversity Beta


Menene Wikiversity?

Wikiversity wata manhajar ce ta furojet na Wikimedia Foundation. Ita ce gidauniyar haɗa kayan amfani na ilimi da kuma koyan ilimi a aika ce, domin yaɗa ilimi kyauta. Mun samar da kundi na kyauta, wato ilimi na kyauta domin samar da hanyoyin samun ilimi ta hanyar furojet. Kuma muna da ƙudurin aiki tare da wasu Wikimedia furojet domin samun taimakawar su a cikin cigaban kundin ilimi. A yanzu dai, English, German, Spanish, French, Italian, Greek, Japanese, Korean, Portuguese, Czech, Finnish, Russian, da kuma Chinese sun haɓaka zuwa separate projects. Duba nan: States of Wikiversities.

Menene Wikiversity Beta?

Wikiversity Beta wani rassan yaruka ne, wato gidudauniya ce wacce take haɗa kan furojet na Wikiversity a cikin harsuna daban daban, domin samar da cikar aniyar mu na mission kamar yanda aka yarje a nan Wikiversity project proposal. Wannan shafin na yanar gizo na ɗauke da tattaunawa akan ƙa'idojin amfani na Wikiversity ƙa'idojin amfani na Wikiversity domin binciken da'akayi na asali.

Harwa yau kuma Wikiversity Beta na matsayin serves as an domin Wikiversities na waɗanda har yanzu ba'a samar musu da shafin yanar gizo ba.

Domin samun sabuwar yanar gizo ta Wikiversity, kana buƙata editoci jajirtattu guda uku akan furojet ɗin. Sannan sai ka nema izini a nan neman izini (at Meta) domin a samar da shafin. Kafin nan, domin samar da sabuwar shafi na wani yare, ana riƙon da ka sanya tampileti na babban shafi a cikin Template:Main page.

Duba nan kuma: Ayi tambaya a nan akai akai.


Aikin da'ke kan yi

Ana san jin ra'ayin ka/ki

  • Feedbacks for Wikiversity:

Wikiversity:Feedback